iqna

IQNA

IQNA - Ofishin Ayatollah Ali al-Sistani babban malami n Shi'a na kasar Iraki ya fitar da sakon ta'aziyyar rasuwar babban malami n addinin Kashmir Allama Aga Syed Mohammad Baqir al-Moosavi al-Najafi.
Lambar Labari: 3493119    Ranar Watsawa : 2025/04/19

An Jaddada kan yawaitar Hadisi Saqlain
Alkahira (IQNA) Sheikh Ali Juma, daya daga cikin manyan malaman kasar Masar, ya jaddada yawaitar Hadisin Saklain, ya kuma bayyana rayuwar Ahlul Baiti a matsayin wata mu'ujiza ta Ubangiji.
Lambar Labari: 3489882    Ranar Watsawa : 2023/09/27

"Sheikh Taher Ait Aljat" malamin kur'ani dan kasar Algeria ya rasu yana da shekaru 106 a duniya.
Lambar Labari: 3489313    Ranar Watsawa : 2023/06/15

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan Musulunci ta duniya tare da hadin gwiwar jami'ar Columbia, ta kafa wata cibiya ta bincike da ilimi a fagen tattaunawa da zaman tare a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3488275    Ranar Watsawa : 2022/12/03

Tehran (IQNA) Duk da cewa Saudiyyar ta ce daidaita dangantakarta da Isra'ila ya dogara ne kan yadda za a warware matsalar Palastinu, amma labarai da rahotanni da ake da su na nuni da irin tasirin da yahudawan sahyuniya ke da shi a kafafen yada labarai a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487607    Ranar Watsawa : 2022/07/28

Tehran (IQNA) Ofishin babban malami n addini a kasar Iraki ya fitar da wata sanarwa da ke hasashen ranar Idin Al-Adha.
Lambar Labari: 3487474    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Tehran (IQNA) An gudanar da taron tunawa da jagoran mabiya mazhabar Shi'a na kasar Kenya Sheikh Abdullah Nasser a birnin Nairobi, babban birnin kasar, tare da halartar masana siyasa da masana musulmi.
Lambar Labari: 3487024    Ranar Watsawa : 2022/03/08

Tehran (IQNA) Mufti na Oman ya yi kira ga mahukuntan Indiya da su mutunta hakkin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486945    Ranar Watsawa : 2022/02/13

Tehran (IQNA) An yi jana’izar marigayi Sheikh “Abdullahi Nasser” fitaccen malamin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3486817    Ranar Watsawa : 2022/01/13

Tehran (IQNA) babban malami n cibiyar Azhar ya mika sakon taya murna ga dukkanin musulmi dangane da zagayowar watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485800    Ranar Watsawa : 2021/04/12

Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malami n addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419    Ranar Watsawa : 2020/01/16